Home / News / Ana Neman Kassara Al’amura A Nijeriya – Felix Hassan

Ana Neman Kassara Al’amura A Nijeriya – Felix Hassan

Daga Marwana Kaduna

Shugaban Jam’iyyar PDP reshen Jihar Kaduna Mista Felix Hassan Hyat ya bayyana wa dimbin yayan jam’iyyar a wajen taron da suka kira a babbar hesikwatar Jihar cewa ta yaya yayansu a yanzu suke tabbatar su ta yaya na daya zai zama na hudu?
Kamar yadda ya bayyana cewa da fadin hakan kowa ya san al’amura bass tafiya dai dai a kasa baki daya.
Ssnatan yankin kudan kaduna
Santana yankin kudancin kaduna a jihar kaduna lokacin da yake ganawa da manema labarai a kaduna
Ya yi wa yayan jama’ar tuni cewa rashin gaskiya ba zai kai kasar ko ina ba, inda ya ci gaba da Ankara da dimbin jama’ar cewa kowa ya san irin yadda lamari ya faru a zamani marigayi Abacha lokacin yana shugaban kasa yadda wadansu mutane 34 suka yi rayuwar Daka suns yi bankwana da Iyalinsu domin kawai su Ceci Nineriya a wannan lokaci wanda hakan ne ya kawo faruwar Dimokuradiyyar da muke ciki a halin yanzu amma yanzu sai gashi ana ta kokarin yin al’amura a karkace
“Irin yadda abubuwa ke faruwa a kotuna lamarin babu dadin ji ko kadan domin abubuwa na tafiya a karkace saboda bankarewar lamura a kasar baki daya”.
Wasu daga cikin yayan jam'iyyar PDP da suka halarci taron manema labarai a kaduna
Wasu yayan PDP kenan da suka halarci taron manema labarai domin fadakar da su kan abin da ake ciki a kasa an dai yi taron ne a kaduna
Felix Hassan ya kuma yi Kira ga yayan jam’iyyar da su tashi tsaye domin kakre kundin tsarin mukin kasa da kuma mutunci yan Nireriya baki daya.
Saboda ana ta yin Shari’u tare da yanke hukuncin da ke da alamun tambayoyi a tattare da su.

About andiya

Check Also

Zulum meets Tinubu over South Chad Irrigation Scheme

  .. Says Tinubu approves Gwoza FCE take off     Borno State Governor, Babagana …

Leave a Reply

Your email address will not be published.