Home / Tag Archives: Hawan Sallah

Tag Archives: Hawan Sallah

Masarautar Jama’a ta soke bukukuwan Sallah

    Mai Martaba Sarkin Jama’a dake kudancin jihar Kaduna, Alhaji Muhammad Isa Muhammad II ya bi sauran manyan masarautu dake jihohin da aka bayyana tsoron alamun bayyanar cutar korona wajen dakatar da bukukuwan Sallar layya.     Sarkin, yayi wannan kira ne a yau cikin takardar manema labarai da …

Read More »

An Soke Shagulgula, Hawan Sallah A Katsina

An Soke Shagulgula, Hawan Sallah A Katsina Mustapha Imrana Abdullahi Mai martaba Sarkin Katsina Alhaji Abdulmumini Kabir Usman ya tabbatar da soke yin shagulgula da kuma hawan Sallar da aka saba yi a lokacin karamar Sallah. Sarkin Katsina ya bayyana hakan ne a cikin wata takarda mai dauke da sa …

Read More »