Jam’iyyar PDP reshen Jihar Kaduna ta kaddamar da manya manyan kwamitocin Yakin neman zaben Gwamna, shugaban kasa da kuma na masu bayar da shawara. Shugaban jam’iyyar PDP na Jihar Kaduna Mista Felix Hassan Hyet, lokacin da yake kaddamar da kwamitoci ya ce an samar da su ne domin samun nasara …
Read More »Shugaban PDP Ya Kalubalanci El-Rufa’I
Shugaban PDP Ya Kalubalanci El-Rufa’I Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban jam’iyyar PDP reshen Jihar Kaduna Felix Hassan Hyet, ya kalubalanci Gwamnan kaduna Nasiru Ahmed El-Rufa’i bisa irin yadda yake gudanar da al’amuran tafiyar da mulki a Jihar ba tare da kula ko yin amfani da tanajin doka da girmama jama’a ba …
Read More »