Mustapha Imrana Abdullahi Honarabul Muhammad Abubakar Mamadi daga karamar hukumar Igabi, ya bayyana Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i da cewa mutum ne da ke son yi wa kowa adalci domin kwalliya ta biya kudin Sabulu. Muhammad Abubakar Mamadi ya bayyana hakan ne lokacin da yake yi wa …
Read More »Jami’an Tsaro Sun Samu Nasarar Hana Sace Mutane A Ikara Da Igabi
Jami’an Tsaro Sun Samu Nasarar Hana Sace Mutane A Ikara Da Igabi Mustapha Imrana Abdullahi Tsakanin daren jiya Asabar da kuma wayewar gari wadansu mutanen da ake zargin cewa yan bindiga ne suka kutsa kai cikin makarantar sakandare ta Gwamnati da ke Ikara, a karamar hukumar Ikara cikin Jihar Kaduna, …
Read More »Yan Bindiga Sun Halaka Mutane 7 A Igabi Da Kajuru
Yan Bindiga Sun Halaka Mutane 7A Igabi Da Kajuru Mustapha Imrana Abdullahi Rahotannin da muke samu daga Jihar Kaduna arewacin tarayyar Nigeriya na cewa wadansu yan bindiga da suka kai wasu hare hare sun halakar da mutane Bakwai (7) a kananan hukumomin Igabi da kuma Kajuru duk a cikin Jihar …
Read More »Two killed as locals repel bandits in Igabi local government area
Two killed as locals repel bandits in Igabi local government area Security agencies have reported that bandits attacked Gidan Maikudi hamlet, a herders’ settlement in Kerawa ward of Igabi local government area, in an attempt to kidnap residents. In a statement Signed by Samuel Aruwan Commissioner, Ministry of Internal Security …
Read More »Zamu Mayar Da Martanin Da Mutum Ba Zai Iya Mayarwa Ba – Dayuabu Kerawa
Zamu Mayar Da Martanin Da Mutum Ba Zai Iya Mayarwa Ba – Dayuabu Kerawa Mustapha Imrana Abdullahi Alhaji Dayyabu Kerawa kansila ne mai wakiltar Mazabar Kerawa a karkashin jam’iyyar APC ya bayyana cewa nan gaba za su mayar da martanin da mutum ba zai iya mayar wa ba. Kansila Dayyabu …
Read More »El-Rufai Ya Ce Ba Za A Daidaita Da Yan Bindiga Ba
Daga Imrana Abdullahi kaduna Gwamnan Jihar kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i tare da Tawagarsa ya ziyarci yankunan kananan hukumomin Igabi da Giwa inda ya shaidawa duniya cewa ba za a daidaita da yan bindiga ba da ke daukar rayukan mutane. A ranar Litinin ne dai Gwamnan tare da Tawagarsa suka …
Read More »