Daga Imrana Abdullahi Dokta Umar Ardo, darakta ne a hukumar kula da yayan makiyaya ta kasa ya bayyana cewa Gwamnatin tarayya na iya bakin kokarinta wajen ci gaban harkokin ilimi a duk fadin tarayyar Najeriya da nufin ciyar da kasa tare da al’ummarta gaba. Dokta Umar Ardo …
Read More »Za ‘ A Koma Makaranta A Ranakun 18, 19 Ga Wannan Watan – Kwamishina Makarfi
Za A Koma Makaranta A Jihar Kaduna – Kwamishinan Ilimi Mustapha Imrana Abdullahi Kwamishinan ma’aikatar ilimin Jihar Kaduna Dokta Shehu Usman Muhammad Makarfi ya bayyana cewa Gwamnatin Jihar Karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i, ta kammala shirin bude makarantu a ranar 18 da 19 ga wannan watan. Kwamishinan ya …
Read More »Ganduje Ya Bayar Da Kudin Gyaran Makarantun Firamare A Kano
Imrana Abdullahi Kamar yadda aka Sani Gwamnati ta mayar batun ilimin Firamare da Sakandare kyauta domin a samu ci gaban da kowa yake fatan ganin an samu. Gwamnan Jihar Kano Alhaji Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya mikawa daukacin kananan hukumomi 44 kudin gyaran makarantun Firamare, domin yin kai tsaye wajen …
Read More »Muna Kwana Da Tashi Da Matsalar Ilimi A Jigawa – Gwamna Badaru
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Badaru Abubakar ya bayyana cewa babbar matsalar da suke kwana da tashi da ita itace ta inganta harkar ilimi a Jihar Jigawa. Gwamna Badaru Abubakar ya bayyana hakan ne a cikin wani shirin tattaunawa na rediyon bbc hausa. Gwamnan ya ce ta yaya …
Read More »Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Cimma Matsaya a Game Da Daliban GGSS Kawo
Daga Imrana Kaduna Babbar Sakatariya a ma’aikatar ilimin Jihar Kaduna Uwargida S Yayi, ta bayyana wa iyayen daliban makarantar Sakandire ta Kawo irin matsayin Gwamnati game da daliban makarantar Yam mata da ke Kawo. Sakatariyar ta shaidawa taron da suka yi da iyayen yara cewa tuni aka sama wa daliban …
Read More »Gwamna Tambuwal Na Mayar Da Hankali Wajen Ginin Makarantu Da Gyaregyaren Wadansu
Daga Wakilinmu Gamzaki Gwamnnan Jihar Sakkwato ya mayar da hankalinsa wajen bunkasa harkokin Ilimi ta wajen kashe biliyoyin naira domin gina makarantu da kuma yi wa wadansu ingantattun gyare gyare a fadin Jihar baki daya. Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Asabar, lokacin da yake zagayawa domin duban yadda …
Read More »