Sunayen Manyan Sojojin Da Suka Mutu A Hatsarin Jirgin Sama Ga sunayen manyan sojojin da suka mutu a hadarin Jirgin saman da ya faru a yau Lahadi a Nijeriya. Kamar yadda aka samu sanarwa a shafin Sada zumunta na ministan kula da harkokin sufurin Jirgin sama Sanata Hadi Sirika, cewa …
Read More »Gwamna El-Rufa’I Zai Yi Amfani Da Jirgin Sama Domin Raba Magunguna
Gwamna El-Rufa’I Zai Yi Amfani Da Jirgin Sama Domin Raba Magunguna Imrana Abdullahi A kokarin Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasir El-Rufai na ganin jama’ar Jihar sun samu ingantaccen magani domin kula da lafiyarsu a yanzu haka shahararren Malamin ya sanya hannu a wata yarjejeniya da wani kamfani mai …
Read More »