Daga Imrana Abdullahi Dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna karkashin jam’iyyar NDC Alhaji Ibrahim Husaini Abdulkarim da ake yi wa lakabi da Malam Zitar, ya bayyana cewa da yardar Allah zai tabbatar da samun hadin kai da kaunar juna a Jihar Kaduna baki daya idan ya zama Gwamna. Ibrahim Husaini wanda …
Read More »
THESHIELD Garkuwa