Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga Gwamnatin tarayyar Najeriya karkashin jagorancin Bola Ahmed Tinubu da ta duba yuwuwar rage harajin da ake cajin Kamfanoni da sauran masu sana’o’i a fadin kasa baki daya domin a samu ci gaban tattalin arzikin kasa. Alhaji Faruk Suleiman shugaban kwamitin shirya kasuwar duniya …
Read More »