Daga Imrana Abdullahi Kakakin majalisar wakilai ta tarayyar Najeriya Honarabul DaftaTajudeen Abbas, ya yi Allah-wadai da kisan wani bafulatani, Alhaji Shuaibu Mohammad da ‘ya’yansa hudu da wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne suka yi a unguwar Dorayi da ke karamar hukumar Zariya ta jihar Kaduna. A …
Read More »Da Dumi dumi: Yan Bindiga Sun Halaka Kwamishinan Kimiyya Da Fasaha Na Jihar Katsina
Mustapha Imrana Abdullahi Rahotannin da muke samu daga Jihar Katsina na cewa an halaka kwamishinan ma’aikatar kimiyya da fasaha ta Jihar Katsina Dokta Rabe Nasir. An dai kashe kwamishinan ne a cikin gidansa da ke rukunin gidaje na Fatima Shema a cikin garin Katsina. Wata majiya daga bangaren iyalan marigayin …
Read More »Yan bindiga Sun Sake Kashe Daliban Jami’ar Greenfield Biyu
Yan bindiga Sun Sake Kashe Daliban Jami’ar Greenfield Biyu Mustapha Imrana Abdullahi A wani labari mai abin ban takaici, da jami’an tsaro suka shaidawa Gwamnatin Jihar Kaduna sun ce sun samu gano karin Gawa biyu ta daliban jami’ar Greenfield mai zaman kanta da ke Kaduna a yau ranar Litinin 26 …
Read More »SANATA UBA SANI YA YI TIR DA KISAN MUTANE 19 A BIRNIN GWARI DA KAJURU
SANATA UBA SANI YA YI TIR DA KISAN MUTANE 19 A BIRNIN GWARI DA KAJURU Nasiru DanBatta Sanatan da ke wakiltar Kaduna Ta tsakiya a Majalisar Dattawan Nijeriya Sanata Uba Sani ya yi tir da harin da ‘yan bindiga suka kai kauyukan Kananan hukumomin Birnin Gwari da …
Read More »Wata Alkaliya A Kaduna Ta Bayyana Yadda Aka Kashe Danta A Kasar Cyprus
Imrana Abdullahi Wata Alkaliya mai shari’a a babbar kotu a Jihar Kaduna Mai shari’a Aminat Ahmad Bello, a ranar Litinin ta bayyana irin yadda aka kashe danta mai shekaru 25 da yaje karatu kasar Cyprus. inda yake karatu a wata jami’a a kasar amma wadansu mutane suka halakashi a cikin …
Read More »Cutar Korona Ta Kashe Wani Dan Nijeriya
Bayanan da muke samu na tabbatar da cewa an samu mutum na farko da ya mutu saboda cutar covid 19 da ake kira Korona Cibiyar kula da yaduwar cututtuka ta Nijeriya ce ta bayyana hakan a ranar Litinin a ssahihin shafinta na tuwita domin sanar da jama’a abin da ya …
Read More »Jahilci Ne Musabbabin Ta’addanci Da Kashe Kashe – Masari
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya bayyana jahilci da tsananin rashin ilimi a matsayin manyan dalilan da suke haifar da daukar ayyukan jama’a ba gaira ba dalili a cikin al’umma. Masari ya bayyana hakan ne a wajen babban taron da aka shiryawa malaman Masallatan Juma’a …
Read More »