Daga Imrana Abdullahi Sabanin irin yadda kafar yada labarai ta gidan Talbijin ta channels ta rika yada labarin cewa Sarkin Kauran Namoda Alhaji Ahmad Muhammad Asha, ya rasu ne sakamakon cutar Covid – 19 da ake kira Korona. Faruwar wannan lamari na yada labarin mutuwar da kuma danganta lamarin na …
Read More »Sani Sha’aban Ya Samu Jikansa Na Farko
Kamar yadda zaku iya gani a wannan hoto fitaccen dan kasuwa kuma dan siyasa mai taimakon jama’ Alhaji Muhammadu Sani Sha’aban Danburam Zazza, wanda ke Birnin madina a yanzu ya samu karuwar samun jikansa na farko. Murnar Samun jika na farko wanda Diyyar sa Asma’u Sha,aban ta haifa masa. An …
Read More »