Honarabul Bara’u Yusuf Mai Kawai Dikko, Kansila Mai Kula da bangaren lafiya na karamar hukumar Funtuwa ya bayyana cikakkiyar gamsuwa, murna da farin ciki a game da irin yadda aka nada masu BA shugaban karamar hukumar Shawara har mutum 50. Honarabul Bara’u Yusuf Mai Kawai Dikke ya bayyana …
Read More »An Yi Wa Yara Sama Da Miliyan Biyu Allurar Rigakafin Mashaƙo Da Sankarau A Zamfara
A Zamfara, hukumomin kula da yaƙi da cutar shan-inna sun bayyana cewa an yi wa yara fiye da miliyan biyu rigakafin cututtukan mashaƙo da sankaran yara a faɗin jihar, yayin da sama da miliyan 1.8 na yara ‘yan ƙasa da watanni 59 suka karbi rigakafin cutar shan-inna. Jami’in kula …
Read More »Zan Ci Gaba Da Aiwatar Da Aýuka Masu Matukar Muhimmanci – Dauda Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na aiwatar da ayyukan da suke da matuƙar muhimmanci da kuma fifiko. Gwamnan ya ƙaddamar da babban asibitin da aka canja wa fasali, kuma aka inganta a Ƙaramar Hukumar Maru a ranar Asabar. A wata sanarwa da mai magana da yawun …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Kaddamar Da Gyara, Inganta wa Da Samar Da Kayan Aiki A Asibitin Kwararru Na Gusau
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ƙaddamar da aikin gyara, ingantawa da kuma samar da kayan aiki a cibiyar kula da lafiya ɗaya tilo mallakar gwamnatin jihar, wanda shi ne asibitin ƙwararru na Yariman Bakura da ke Gusau. An gudanar da bikin ƙaddamarwar ne a ranar Alhamis da ta gabata …
Read More »An Duba Lafiyar Sama Da Mutum 2,213 A Jihar Zamfara
Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin an inganta shirin kula da lafiyar jama’a Gwamnatin Jihar Zamfara karkashin jagorancin Gwamna Sokta Dauda Lawal ta kammala kashi na uku na Shirin Inganta Lafiyar al’umma Kyauta, inda aka duba mutane sama da 2,213. Shirin na musamman da aka fara a watan Yulin bara, …
Read More »Masari Ya Bude Katafaren Ginin Ma’aikatan Kiwon Lafiya A Katsina
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya bayyana sabon tsarin tara kudin fansho tsakanin Gwamnati da ma’aikata a matsayin tsayayyen tsarin da kowa zai amfana bayan ajiye aikinsa. Gwamnan ya bayyana hakan ne a wajen babban taron bude katafaren ginin da kungiyar ma’aikatan lafiya …
Read More »Likita Ya Ce In Sha Ruwa Da Yawa – Shugaban Efcc Bawa
Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban hukumar Efcc Abdulrasheed Bawa ya bayyana cewa Likitan da ya duba shi ya tabbatar masa cewa komai lafiya, amma dai ya sha ruwa da yawa. Bawa ya bayyana hakan ne lokacin da yake tattaunawa da gidan Talbijin na “channels” inda ya ce hakika komai lafiya kalau. …
Read More »Masu Matakin Albashi Kasa Da 14 Su Yi Aiki Daga Gida – El- Rufa’I
Masu Matakin Albashi Kasa Da 14 Su Yi Aiki Daga Gida – El- Rufa’I Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I ta bayar da sanarwar cewa dukkan wani da yake kasa da matakin Albashi na 14 su ci gaba da yin aiki daga gidajensu …
Read More »
THESHIELD Garkuwa