Daga Imrana Abdullahi A cikin wata sanarwar da ya fitar kamfanin rarraba hasken wutar lantarki shiyyar Kaduna ya sanar cewa matsalar rashin wutar lantarkin da ake fama da shi a safiyar yau dinnan ya samo asali ne daga yajin aikin da yayan kungiyar kwadago da kuma sauran …
Read More »Buhari Ya Cire Ministan Noma Da Wutar Lantarki
Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin Shugaba Muhammadu Buhari na ganin al’amura sun inganta a fadin tarayyar Najeriya ya sauke ministoci biyu na ma’aikatun Noma Sabo Nanono da kuma na Lantarki Sale Mamman. Bayanin hakan na kunshe na kunshe ne a cikin wata sanarwa da kakakin shugaban Najeriya, Femi Adesina ya …
Read More »Gwamna Zulum Ya Lashi Takobin Gyara Tashar Lantarkin TCN
Gwamna Zulum Ya Lashi Takobin Gyara Tashar Lantarkin TCN Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya lashi Takobin ganin ya gyara tashar rarraba wutar lantarki domin taimakawa hukumar raba wutar lantarki ta kasa. Gwamna Babagana Umara Zulum ya kai ziyara ne a ranar Juma’a wurin tashar …
Read More »An Yi Zanga Zangar Wutar Lantarki A Kaduna
An Yi Zanga Zangar Wutar Lantarki A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Mazauna rukunin gidaje na Ministerial Pilot da ke Milenium city cikin garin Kaduna sun fito kwansu da kwarkwata domin yin Zanga zangar cika masu kudin wutar da kamfanin raba wutar lantarki yake yi masu. Su dai wadannan mutane …
Read More »An Samu Barnar Ruwa A Kaduna
Imrana Abdullahi Sakamakon ruwan sama tare da Iska mai tsanani da aka yi a cikin garin Kaduna ya haifar da asara a gidaje inda rufin gidajen ya lalace, an kuma samu matsalar karyewar turakun wutar lantarki da katsewar wayoyin wutar lantarki. Lamarin dai ya faru ne a unguwannin layin Sardauna …
Read More »Gamayyar Kungiyoyin Funtuwa Sun Koka Game Da Wutar Lantarki
Gamayyar Kungiyoyi da ke Funtua, wanda suka hada da Funtua Consultative Forum, FUNYUD, Funtua Huntun Dutse, a karkashin jagorancin shugaban makarantar Muslim Community College of Health Sciences and Technology da ke Funtuwa suka kai ziyara ofishin Shiyya na Kamfanin da ke rarraba Wuta na Funtua watau KEDCO, Funtua Regional Office. …
Read More »