Daga Hussaini Yero, Gusau Shugaban ma’aikatan jihar Zamfara Ahmad Liman, wanda kuma shi ne shugaban kwamitin tantancewa, tare da aiwatar da sabon mafi ƙarancin albashi na Duba Saba’in ya bayyana cewa kwamitinsa ya gano ma’aikatan bogi da dama a cikin jadawalin albashin Zamfara, wanda suka haɗa …
Read More »Daliban Jihar Katsina 34 Za su Amfana Da Tallafin Karatun Likita
Daga Imrana Abdullahi Dalibai 34 ‘yan asalin jihar Katsina ne za a ba su tallafin karatu na karatun likitanci a wasu fitattun jami’o’in kasar nan, da kuma kasashen ketare. Gwamna Dikko Umaru Radda ne ya bayyana hakan a jiya, wanda kuma ya bayyana shirin gwamnatin Jihar Katsina na kaddamar da …
Read More »Likitoci Masu Neman Kwareww Sun Shiga Yajin Aiki A Najeriya
Sakamakon irin yadda aka samu kudewar al’amuran kula da walwalar Likitoci musamman masu neman kwarewa a tarayyar Najeriya ya sa kungiyar tasu ta bayar da sanarwar tafiya yajin aikin gargadi na kwanaki Biyar daga yau Laraba zuwa ranar litinin 22 ga wannan watan. Kamar dai yadda bayanai suka gabata Likitocin …
Read More »Karfe 12 Na Ranar Juma’a Zamu Ta Fi Yajin Aiki – Ma’aikatan Lafiya
Imrana Abdullahi Gamayyar kungiyoyin ma’aikatan kula da kiwon lafiya da aikin Jinya da Unguwar Zoma sun bayyana cewa da karfe 12 na ranar Juma’a mai zuwa za su shiga yajin aikin gargadi na sati daya a Jihar kaduna. Gamayyar kungiyoyin sun bayyana hakan ne a lokacin taron manema labarai …
Read More »