Ƙungiyar Tsofaffin Manyan Sakatarori na Jihar Zamfara ta karrama Gwamna Dauda Lawal tare da yaba wa ayyukan ci gaban da gwamnatinsa ke aiwatarwa a faɗin jihar. An miƙa masa lambar yabo ta girmamawa ne a ranar Juma’a a ɗakin taro na Gidan Gwamnati da ke Gusau, yayin wani taro …
Read More »GWAMNA DAUDA LAWAL YA RANTSAR DA SABON SHUGABAN MA’AIKATAN ZAMFARA DA MANYAN SAKATARORI 12, YA ƘIRƘIRI OFISHIN KULA DA TALLAFI
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya rantsar da Yakubu Sani Haidara, a matsayin sabon Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Jihar, tare da sabbin manyan sakatarori 12. Bikin rantsar da sabon shugaban ma’aikata da manyan sakatarorin ya gudana ne a ranar Alhamis a tsohon ɗakin taro na …
Read More »
THESHIELD Garkuwa