Home / Tag Archives: Minista

Tag Archives: Minista

Minista Daga Sakkwato Tambuwal Ya Yi Bayani

Daga Imrana Abdullahi  Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana halin da ake ciki dangane da nadin Bello Muhammad Goronyo a matsayin minista daga Sokoto. Bayanin na Tambuwal yana kunshe ne a cikin wata sanarwa da tsohon kwamishinan ma’aikatar yada labarai da sake farfado da jama’a ta …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Tony Momoh Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Tony Momoh Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Labarin da ke shigo mana a yanzu a cikin dakinmu na labarai na cewa Allah ya yi wa Yarima Tony Momoh tsohon dan jarida  kuma da siyasa Rasuwa. Shi dai marigayin ya taba zama ministan yada labarai da al’adu a …

Read More »