Home / Big News / Allah Ya Yi Wa Tony Momoh Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Tony Momoh Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Tony Momoh Rasuwa
Mustapha Imrana Abdullahi
Labarin da ke shigo mana a yanzu a cikin dakinmu na labarai na cewa Allah ya yi wa Yarima Tony Momoh tsohon dan jarida  kuma da siyasa Rasuwa.
Shi dai marigayin ya taba zama ministan yada labarai da al’adu a Gwamnatin Janar Ibrahim Badamasi Babangida Babangida shekarar 1986 zuwa 1990.

About andiya

Check Also

24 hours After Zulum’s visit, Solar System Installed At Maiduguri Hospital

  Less than 24 hours after a surprise visit by Governor Babagana Umara Zulum, a …

Leave a Reply

Your email address will not be published.