Kotun sauraren kararrakin zabe ta Majalisar Dokokin Jiha da ke zamanta a Kano ta yi watsi da zaben Yusuf Umar Datti na NNPP bayan bai yi murabus daga Jami’ar Bayero Kano kwanaki 30 gabanin zaben ba. Mai shari’a Ngozi Flora Azinge ta umarci hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta …
Read More »