Home / News / Kotu Ta Yi Watsi Da Zaben Yusuf Datti Na NNPP Ta Tabbatar Da Musa Iliyasu Kwankwaso Na APC

Kotu Ta Yi Watsi Da Zaben Yusuf Datti Na NNPP Ta Tabbatar Da Musa Iliyasu Kwankwaso Na APC

Kotun sauraren kararrakin zabe ta Majalisar Dokokin Jiha da ke zamanta a Kano ta yi watsi da zaben Yusuf Umar Datti na NNPP bayan bai yi murabus daga Jami’ar Bayero Kano kwanaki 30 gabanin zaben ba.

Mai shari’a Ngozi Flora Azinge ta umarci hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) da ta ajiye takardar shaidar cin zabe da aka baiwa Datti a baya tare da bayyana Musa Ilyasu Kwankwaso a matsayin wanda ya lashe zaben bayan ya samu kuri’u na biyu a zaben Kura/Madobi/Garun Malam  a ranar Fabrairu 2023.

About andiya

Check Also

Northern govs meet in Kaduna, design regional economy, human capacity devt

    The chairman, Northern States Governors’ Forum (NSGF), Muhammadu Inuwa Yahaya, has called for …

Leave a Reply

Your email address will not be published.