Daga Imrana Abdullahi Wadansu zunzurutun matasa masu jini a jika daga Jihar Zamfara da suka kai sama da miliyan daya karkashin jagorancin Kwamared Namanga Muhammad Shinkafi suna yin kira ga daukacin al’umma baki daya a kowane language da sako na jihar da su goya masu baya domin tilastawa Honarabul Muttaka …
Read More »
THESHIELD Garkuwa