Home / Tag Archives: Nasarawa (page 2)

Tag Archives: Nasarawa

An Sace Shugaban APC Na Jihar  Nasarawa

An Sace Shugaban APC Na Jihar  Nasarawa  Imrana Abdullahi Bayanan da soke fitowa daga Jihar Nasarawa na cewa wadansu mutane da suka kutsa kai gidan Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Nasarawa Mista Philip Shekwor sun yi awon gaba da shi. Kwamishinan Yan Sanda Mista Bola Longe ya tabbatar da faruwar …

Read More »

An Mayar Da Tsohon Sarkin Kano Awe

Daga Imrana Kaduna   Kamar yadda rahotannin da muke samu da yammacin nan ke cewa Gwamnatin Jihar Nasarawa ta mayar da tsohon sarkin Kano da aka sauke a jiya garin Awe a karamar hukumar Awe cikin Jihar Nasarawa a arewacin tarayyar Nijeriya.   Kamar yadda rahotannin suka bayyana wa majiyar …

Read More »