Jihar Zamfara ta zama jihar da ta fi kowace jiha a Arewacin Nijeriya, kuma ta zamo ta biyu a faɗin Nijeriya a jarrabawar da Hukumar Jarrabawa ta Ƙasa (NECO), ta ke shirya wa ɗalibai ’yan baiwa a Nijeriya. A makon da ya gabata ne Hukumar shirya jarabawar ta ƙasa ta …
Read More »Yan Aji 3 Na Karamar Sakandate Za Su Koma Makaranta A Kaduna
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana cewa yan aji uku na makarantar karamar Sakandare a Jihar Kaduna za su koma makaranta domin rubuta jarabawar hukumar jarabawa ta Kasa da ake cewa ( NECO BECE) Kwamishinan ilimi na Jihar Kaduna Dokta Shehu Usman Muhammad ne ya sanar da hakan …
Read More »A Gaggauce: Gwamnatin Jihar Katsina Ta Amince Da Biyan Miliyan 300 Ga Hukumar NECO
Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Katsina na cewa Gwamnatin Jihar Katsina karkashin jagorancin Alhaji Aminu Bello Masari ta amince da biyan kudi naira miliyan dari 300 ga hukumar shirya jarabawa da NECO domin a saki sakamakon jarabawar yara ta shekarun 2019 da 2020 da suka gabata. …
Read More »