Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya kafa sabon tarihi bayan da aka gudanar da jigilar farko na aikin Hajji daga Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa da ke Gusau. Jirgin Hajjin na farko ya tashi ne daga filin jirgin ranar Juma’a ɗauke da maniyyata 415 na jihar Zamfara …
Read More »
THESHIELD Garkuwa