Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga daukacin shugabanni da dukkan Jagororin al’umma da su yi ko yi da Hajiya Dokta Naja’atu Muhammad domin a samawa Arewa da kasa baki daya mafita. Shaikh Yusuf Sambo Rugachikun ne ya yi wannan kiran a lokacin da ta kai masa ziyarar gaisuwar ta’aziyyar …
Read More »