….Gwamna Malam Nasiru Ahmad El – Rufa’I Gida Daya Kawai Yake Da Shi A Kaduna DAGA IMRANA ABDULLAHI Sanata Uba Sani, dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna ne karkashin jam’iyyar APC ya yi kira ga daukacin al’umma da a cire duk wani bambancin da ke tsakanin Juna domin Ya dace mu …
Read More »ZAMU TABBATAR DA AN YI WA YANKIN FUNTUWA ADALCI – DANDUTSE
Daga Imrana Abdullahi Dan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar Kananan hukumomin Funtuwa da Dandume, kuma dan takarar Sanatan yankin Funtuwa da ake kira karaduw, Alhaji Muntari Dandutse ya bayar da tabbacin cewa za su tabbatar an yi wa kowa adalci tun daga Jihar Katsina zuwa kasa baki daya. Alhaji …
Read More »Wani Sanata a Jigawa Na Kitsa Shirin Cire Shugaban Majalisar Dokokin Jahar Jigawa Don Bukatarsa Ta Gwamnan A 2023
Wani Sanatan da ake zargi yana neman takarar gwamnan jahar Jigawa a shekara 2023 ya dauki nauyi ganin an cire shugaban majalisar dokokin Jihar Jigawa da ke Arewacin tarayyar Nijeriya. Ana zargin dan majalisar Dattawan ne da kokarin batawa shugaban majalisar suna ta hanyar yin kalaman da za su …
Read More »Ana Zargin Wani Sanata Da Kokarin Cire Shugaban Majalisar Dokokin Jigawa
Wani Sanatan da ake zargi da kokarin cire shugaban majalisar dokokin Jihar Jigawa da ke Arewacin tarayyar Nijeriya ya kaddamar da yekuwar dawo wa daga rakiyar shugaban majalisar. Ana zargin dan majalisar Dattawan ne da kokarin batawa shugaban majalisar suna ta hanyar yin kalaman da za su Sanya a dawo …
Read More »