DAGA IMRANA ABDULLAHI AN Bayyana matsalar rashin kishin kasa da cewa shi ne ke haifar da matsalar tsaron da ta kai ga Satar jama’a da kashe kashe a Najeriya. Honarabul Aliyu Muhammad Waziri, da ake yi wa lakabi da Dan marayan Zaki kuma Santurakin Tudun Wada Kaduna ne ya bayyana …
Read More »AIKI JAWUR YA SAMU YAN SIYASA A NAJERIYA – ALIYU WAZIRI
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Wani fitaccen dan siyasa mai kokari wajen inganta rayuwar al’umma Kwamared Aliyu Muhammad Waziri Santurakin Tudun Wada Kaduna da ake yi wa lakabi da dan marayan Zaki, ya fito fili ya bayyana cewa akwai babban aikin da ya samu yan siyasa kuma aiki ne Ja Jawur a …
Read More »