Daga Imrana Abdullahi Sakamakon kokarin taimakawa jama’a da aikin tukuru ya sa al’ummar Ibgo sula nada Farfesa Injiniya Kailani Muhammad sarautar Okuku Ogu na kasar Igno wato mai taimakon al’umma a koda yaushe Dare da rana safiya da maraice da nufin samun ingantacciyar al’ummar da za ta dogara da …
Read More »An Ba Tsohon Kakakin Rundunar Sojan Nijeriya, Kukasheka Sarkin Yakin Ketare A Katsina
An Ba Tsohon Kakakin Rundunar Sojan Nijeriya, Kukasheka Sarkin Yakin Ketare A Katsina Mustapha Imrana Abdullahi Kanwan Katsina kuma Hakimin Ketare, Alhaji Usman Bello Kankara, ya bayar da sarautar Sarkin Yakin Ketare ga tsohon kakakin rundunar sojan Nijeriya, Birgediya Janar Sani Usaman Kukasheka mai ritaya. Bayanan da muke samu sun …
Read More »Dalilin Da Yasa Na Zabi Bamalli Sarkin Zazzau – El- Rufa’i
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I, ya bayyana nadin sabon Sarkin Zazzau Jakada Ahmad Nuhu Bamalli a matsayin sarki na 19 daga tsatson Fulani an yi ne domin Gwamnati ta gyara irin abin da turawan mulkin mallaka suka yi na rashin adalci. Gwamnan …
Read More »Dakta Shinkafi Ya Soki Nadin Sarautar Da Aka Yi Wa Femi Fani Kayode
Dakta Suleiman Aliyu Shinkafi, Sarkin Shanun Shinkafi ya bayyana rashin gamsuwa da nadin sarautar da Sark8n Shinkafi ya yi wa Mista Femi Fani Kayode. Dakta Suleiman Aliyu Shinlafi ya bayyana hakan a wajen wani taron manema labarai da ya kira, inda ya ce hakika abin da Sarkin ya yi …
Read More »An Nada Matar Gwamnan Bauchi Sarauniyar Bauchi
Imrana Abdullahi Mai Martaba Sarkin Bauchi Alhaji Dokta Rilwanu Suleiman Adamu, ya ba wa Uwargidan Gwamna Bala Mohammed Sarautar Sarauniyar Bauchi. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wani sakon da Ajiyan Bauchi da Babban Limamin Bauchi suka idda sako daga fadar Mai Martaba. Saboda wannan karamci shugaban ma’aikatan fadar …
Read More »An Sauke Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi
Daga Imrana A Kaduna Majalisar Zartaswar Jihar Kano ta amince da sauke Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi Lamido Sanusi daga sarautar, a wani zama na musamman da majalisar ta yi a ranar Litinin. Kafin dai cire shi akwai lamarin tayar da cibiyoyin wuta a majalisar dokokin Jihar game da lamarin …
Read More »