National President Of African Conflict Resolution and Prevention Dr Suleiman Shu’aibu Shinkafi, has called on all their members in all the 36 state including Abuja to desist that is in clear terms not to participate in any form of the protest. The national president Dr Suleiman Shu’aibu Shinkafi, revealed this …
Read More »Muna Bukatar Karin Jami’an Tsaro A Shinkafi Da Zurmi – Bello Hassa
Bashir Bello majalisar Abuja Honarabul Bello Hassan Shinkafi dan majalisar wakilai ne ta tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Shinkafi da Zurmi a majalisar wakilai ya bayyana irin abin da ya faru a garin Magarya da cewa abin takaici ne da aka kashe yan Sandan Najeriya har guda Bakwai. Bello …
Read More »Muna Kira Ga Bola Tinubu Ya Amince Da Bukatar Diezani Allison Madueke – Dokta Suleiman Shinkafi
Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, mai fafutukar kare hakkin bil’adama ne kuma wakilin kare hakkin dan Adam a daukacin yankin nahiyar Afirka wato (Country representative of African human right defence) ya yi kira ga shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu da ya duba irin koken da tsohuwar ministar albarkatun Man fetur ta …
Read More »JUDGE BELLO MUHAMMAD SHINKAFI 20 YEARS OF BEING A JUDGE
....20 blessed years with honesty and trust By Imrana Abdullahi The Governor of Zamfara State, Dr. Dauda Lawal Dare expressed his joy and happiness at the way Judge Bello Muhammad Shinkafi has completed 20 years of justice and justice in Zamfara State. Alhaji Ahmad Garba Yandi, the representative of Zamfara …
Read More »CIKAR ALKALI BELLO MUHAMMAD SHINKAFI SHEKARU 20 YA NA ALKALANCI
….Shekaru 20 Masu Albarka tare da gaskiya da tsare Amana Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Dauda Lawal Dare ya bayyana murna tare da farin cikinsa bisa irin yadda Mai shari’a Bello Muhammad Shinkafi, ya cika shekaru Ashirin ya na Alkalanci bisa gaskiya da adalci a Jihar Zamfara. Alhaji …
Read More »Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi Jagoran Raya Addinin Musulunci
Daga Imrana Abdullahi A kokarin sa na ci gaba da raya addinin musulunci Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya bayar da umarnin rushe wani masallaci a garin Shanawa da ke cikin karamar hukumar Shinkafi a Jihar Zamfara domin kara raya addinin musulunci a yankin da Jihar Zamfara baki daya. Bayanan da …
Read More »BURIN MU SARKIN SHANU DA MATAWALLE KAWAI
Kowama ya faɗi, idan dai matawalle ya koma,Kowama ya faɗi idan Sarkin Shanu ya zama shugaban karamar hukumar Shinkafi. Al’ummar Jahar Zamafar da kuma al’ummar ƙaramar hukumar mulkin shinkafi za su yi mamaki cewar da nayi kowa ya faɗi idan dai matawalle da sarkin Shanu suka ci zaɓe,dalilina a nan …
Read More »YAN ASALIN SHINKAFI MAZAUNAN KADUNA SUN KAI WA SULEIMAN SHINKAFI ZIYARA A KADUNA
IMRANA ABDULLAHI DAGA KADUNA Yayan kungiyar yan asalin karamar hukumar Shinkafi mazauna Kaduna sun kaiwa Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi ziyarar ban girma domin kara karfafa dankon zumunci. Sa yake gabatar da jawabi Shugaban Kungiyar Hassan Sa’adu, cewa ya yi sun yi wannan shawara ne na …
Read More »Zan Iya Sadaukar Da Rayuwata Saboda Matawalle – Dokta Suleiman Shinkafi
Imrana Abdullahi Daga Shinkafi Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, mai bayar da shawara ga Gwamnan Jihar Zamfara a kan harkokin hulda da kasashen waje da kuma cikin gida ya bayyana cewa zai iya sadaukar da rayuwarsa saboda kare martaba da mutuncin Gwamna Muhammadu Bello Matawalle. Gwamna Muhammadu Bello Matawalle, mutum ne …
Read More »Babu Wata Jam’iyya Sai APC A Shinkafi – Halilu Bama
Imrana Abdullahi Daga Shinkafi Shigaban jam’iyyar APC reshen karamar hukumar shinkafi Alhaji Ibrahim Halilu Bama, ya bayyana cewa a iya saninsu babu wata jam’iyya a karamar hukumar Shinkafi sai APC kawai. Halilu Bama ya bayyana hakan ne a lokacin da yake gabatar da jawabinsa a wajen wani kwarya kwaryar taron …
Read More »