Daga Imrana Abdullahi Alhaji Shitu Adamu Bargaja, Talban Isa kuma shugaban Zamfara wa,Sakkwatawa da Kabawa mazaunan Kano da Jigawa, sannan shi ne shugaban Kungiyar hadin kan Hausa da Hausawa ta duniya reshen Najeriya, ya bayyana cewa kaddamar da sababbin shugabannin kungiyar da aka yi alamace na tafiyar za ta yi …
Read More »
THESHIELD Garkuwa