Daga Imrana Abdullahi Sabon ministan ma’aikatar Gidaje da bunkasa birane Dokta Muttaqha Rabe Darma ya bayyana cewa babban burinsa a duniya shi ne ya taimakawa jama’a su kasance a cikin walwala da sukuni a koda yaushe. Dokta Muttaqha ya bayyana hakan ne a lokacin da yake tattaunawa da manema …
Read More »
THESHIELD Garkuwa