Daga Imrana Abdullahi Mataimakim darakta a tashar Jirgin ruwan kan Tudu da ke Kaduna kuma mai rikon tashar a yanzu Buba Danjuma ya bayana irin nasarar da suke samu a tashar da suke samun Kwantenar kaya dari biya (500) a wata. Buba Danjuma ya bayyana wa manema labarai hakan ne …
Read More »