Home / Tag Archives: Tattaunawa

Tag Archives: Tattaunawa

AN YI TARON TATTAUNAWA KAN ZAMAN LAFIYA A KADUNA

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI A kokarin ganin an samu kyakkyawar dangantaka a tsakanin mabiya addinai daban daban, an gudanar da taron tattaunawa na shugabannin addinai a Kaduna da ke tarayyar Najeriya.  Taron tattaunawar dai kungiyar “Action Aid” ce ta shirya shi tare da hadin Gwiwar “Global Peace Development, da tallafin asusun …

Read More »