Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya gana da Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, a ranar Alhamis a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja, inda suka tattauna muhimman batutuwan da suka shafi tsaro, tattalin arziƙi da kuma siyasar shekarar 2027. A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, …
Read More »TATTAUNAWA TA MUSAMMAN: Babban Burina Shi Ne, Ya Zama Babu Wani Ɗan Zamfara Da Zai Bar Jiha Don Neman Magani – Gwamna Lawal
A kwanakin baya ne Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya gabatar da wata tattaunawa ta musamman don cikar sa shekara biyu a karagar mulki, wacce ta gudana a ofishin sa da ke Gusau. A cikin wannan tataunawa, wacce MAHDI MUSA MUHAMMAD ya fassara, ya rubuto, Gwamna Lawal ya yi …
Read More »Minista, Shehu Sani Da Sauran Jama’a Sun Bukaci Yan Arewa Su Goyi Bayan Kudirorin Gyaran Haraji
Ministan yada labarai da harkokin wayar da kan jama’a na tarayyar Najeriya Mohammed Idris, da kuma tsohon dan majalisar Dattawa Sanata Shehu Sani, duk sun shawarci daukacin yan arewacin Najeriya da su goyi bayan kudirorin gyaran batutuwan harajin da ke gaban majalisar kasa domin samar da dokokin da za su …
Read More »AN YI TARON TATTAUNAWA KAN ZAMAN LAFIYA A KADUNA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI A kokarin ganin an samu kyakkyawar dangantaka a tsakanin mabiya addinai daban daban, an gudanar da taron tattaunawa na shugabannin addinai a Kaduna da ke tarayyar Najeriya. Taron tattaunawar dai kungiyar “Action Aid” ce ta shirya shi tare da hadin Gwiwar “Global Peace Development, da tallafin asusun …
Read More »
THESHIELD Garkuwa