Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sake jaddada cewa duk wani ci gaba da gwamnati za ta aiwatar dole ne ya kasance mai anfani kai tsaye ga rayuwar al’umma, tare da samar da sauyi mai ma’ana. Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a yayin da ya ƙaddamar da …
Read More »GWAMNAN ZAMFARA YA KAI ZIYARAR JAJE TSAFE, YA JADDADA ANIYAR KAWO ƘARSHEN MATSALAR TSARON
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya tabbatar da aniya cewa gwamnatinsa na kokarin magance matsalar tsaron da ke addabar jihar. Gwamnan ya bayyana haka ne a wata ziyarar jajantawa da ya kai fadar Sarkin Tsafe, Alhaji Muhammadu Bawa bisa harin rashin imanin da ‘yan bindiga suka kai …
Read More »House of Reps aspirant Fatima Muazu visits Emirs of Gusau and Tsafe in Zamfara State
From Ibraheem Hamza Muhammad Hajiya Fatima Binta Muazu, the lady aspiring to be elected member of House of Representatives has pledged to develop her constituencies in Gusau and Tsafe in Zamfara State. She made the pledge when her campaign team paid royal homage to the …
Read More »RETIRED PROVOST COLLAGE OF HEALTH,TSAFE MOHAMMED IDRIS AND PHARMACIST ISAH MOHAMMED FORMALLY JOINS APC
Immediate past Provost of the state’s College of Health Sciences, Tsafe, Mohammed Idris Gusau and the retired Director Pharmaceutical Services in the Zamfara State Ministry of Health, Pharmacist Isah Mohammed have formally picked up their membership cards of the state’s chapter of the All Progressives Congress APC under the …
Read More »Zamfara: Mun Amince Da Gwamna Mutawalle, A Matsayin Jagoran APC Na Zamfara, Inji Abubakar Aliyu MC Tsafe
Zamfara: Mun Amince Da Gwamna Mutawalle, A Matsayin Jagoran APC Na Zamfara, Inji Abubakar Aliyu MC Tsafe Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon Shugaban Majalisar Karamar Hukumar Mulkin Tsafe a jahar Zamfara, Alhaji Abubakar Aliyu MC ya baiyana takaicinsa dangane da irin wasu rahotani na rashin gaskiya da haddasa rikici da suke …
Read More »
THESHIELD Garkuwa