Daga Imrana Abdullahi Gwamna Dauda Lawal, a ranar Juma’a, ya ƙaddamar da Shirin tsaftace muhalli mai suna ‘Zamfara Youth Sanitation Programme’ (ZAYOSAP) domin tsaftace babban birnin Jihar Zamfara da kewaye. Gwamnan, a yayin bikin ƙaddamar da shirin a tsohon ɗakin taro na gidan gwamnati da ke Gusau, ya jaddada cewa …
Read More »