Sabanin irin yadda aka bayyana rahotannin baya-bayan nan na cewa Muhammad Umar ya gaji dakatarwar Abdulrasheed Bawa a matsayin shugaban riko na hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC, sai dai majiyarmu ta tabbatar da cewa Daraktan ayyuka na hukumar Abdulkarim Chukkol shi …
Read More »Umar Ne Mukaddashin Shugaban EFCC
Daga Imrana Abdullahi Mohammed Umar, Daraktan Ayyuka, shi ne shugaban riko na Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa na (EFCC). Nadin nasa ya biyo bayan dakatarwar da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi wa Abdulrasheed Bawa. Tinubu, a wata sanarwa da Daraktan yada labarai na ofishin sakataren gwamnatin tarayya, …
Read More »STILL ON PROFESSOR IDRIS BUGAJE’S UNDUE INTERFERENCE IN THE AFFAIRS OF KADUNA POLYTECHNIC
KADUNA POLYTECHNIC STAKEHOLDERS FORUM Obviously, the several responses of the Executive Secretary of the National Board for Technical Education (NBTE), Professor Idris Mohammed, in the affairs of the Kaduna Polytechnic has further confirmed the suspicion that he is only out to destabilise the institution. In …
Read More »Yadda Ake Noman Waken Soya
Yadda Ake Noman Waken Soya Daga Umar Ahmad Unguwar Buhari Kamar dai yadda masu karanta wannan jarida ta theshieldg.com mai wallafa labarai tare da makaloli a yanar Gizo suka bukata na sanin yadda ake Noman Waken Soya, musamman a yanzu da ya kasance a sahun gaba bangaren amfanin Gona da kamfanoni …
Read More »Mun Kirkiri Ganyen Shayi Domin Bunkasa Nijeriya – Umar Kwanar Mai shayi
Malam Umar Hashim Kwanar Mai shayi, masani ne a kan ilimin tsirai da yayan itatuwa kuma masani a kan cututtukan jikin dan Adam daban daban da ya yi bincike na tsawon sama da shekaru 35 inda ya gano cututtuka da kuma magungunansu ta hanyar yin amfani da yayan itatuwa da …
Read More »Babban Maganin Cutar Korona Komawa Ga Allah – Umar Hashim Kwanar Mai shayi
Imrana Abdullahi Wani sanannen Malamin addinin musulunci da ke cikin garin Kaduna Shaikh Umar Hashim, ya bayyana babbar hanyar da za a samu nasarar kawar da Cutar Korona bairus ita ce a koma ga Allah Madaukakin sarki. Ya bayyana hakan ne lokacin da yake ganawa da manema labarai a kaduna …
Read More »