Home / Tag Archives: Wike

Tag Archives: Wike

ZAN MAGANCE MATSALAR TSARO A NAJERIYA – WIKE

….Ya Ba Yan Gudun hijira Tallafin Naira Miliyan Dari Biyu A Kaduna MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Gwamnan Jihar Ribas Mista Nyeson Wike ya bayyana cewa babban kudirinsa in zama shugaban tarayyar Najeriya shi ne ya magance matsalar tsaron da ke addabar kasar a matakin farko. Nyeson Wike ya bayyana hakan ne …

Read More »

MAKARFI MUTUM NE MAI MAGANA DAYA – WIKE

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Gwamnan Jihar Ribas Nyeson Wike, ya bayyana Sanata Ahmad Muhammad Makarfi a matsayin mutum mai magana daya a koda yaushe. Nyeson Wike ya bayyana hakan ne lokacin da ya kawo ziyarar girmamawa da kuma fatan alkairi ga Sanata Makarfi tun bayan da ya dawo daga kasar Ingila …

Read More »

GOVERNOR BALA WILL REBUILD AND UNITE NIGERIA- WIKE

  Rivers State Governor, His Excellency, Nyesom Wike has described his Bauchi counterpart, Bala Abdulkadir Mohammed a suitable candidate for Nigeria in the forthcoming election. Wike was speaking in Bauchi Government House while celebrating the new year with his Bauchi counterpart adding that Governor Bala’s selfless service to humanity, humility …

Read More »

2023: We Have Not Endorsed Wike, Others – NYLF

2023: We Have Not Endorsed Wike, Others – NYLF   A frontline political group in Nigeria, Northern Youth Leaders Forum (NYLF) has denied endorsing Rivers State Governor, Nyesom Wike or any other candidate ahead of the 2023 general elections, saying only three candidates were recommended and Woke is not part.of …

Read More »

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Ya Bude Aikin Tituna A Ribas

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Ya Bude Aikin Tituna A Ribas Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya kaddamar da bude sababbin titunan da Gwamnan Jihar Ribas Nyeson Wike ya gina  . ” Gwamnonin jam’iyyar PDP a halin yanzu suna yin aiyuka domin ci gaban jama’a a …

Read More »