Daga Imrana Abdullahi Mista Peter Yohanna jami’i ne da ke aiki a Cibiyar tabbatar da ci gaba da bunkasa Dimokuraɗiyya ta CDD ya bayyana makasudin da ya sa suka zo Kaduna domin horas da yan jarida inda ya ce sun zo ne domin fadakarwa a game da irin yadda ya …
Read More »AN Yaba Wa Manema Labarai A Najeriya
Daga Imrana Abdullahi Fitaccen Dan takarar jurerar majalisar dattawa daga mazabar Kaduna ta tsakiya Alhaji Shetima Yerima, ya bayyana rawar da Yan jarida ke takawa wajen Gina kasa a matsayin abin a Yaba ne. Dan takarar Sanata Shetima Yerima ya bayyana hakan ne a lokacin da Yake tattaunawa da …
Read More »Lokaci Ya Yi Da Za Mu Hadu Domin Tabbatar Da Zaman Lafiya- Fasto Buru
Lokaci Ya Yi Da Za Mu Hadu Domin Tabbatar Da Zaman Lafiya- Fasto Buru Imrana Abdullahi Fasto Yohanna YD Biru, shugaban cibiyar kokarin samar da zaman lafiya da dai- daitawa tsakanin Juna ta kasa ya bayyana cewa lokaci ya yi da dukkan jama’a ba tare da nuna bambance bambance ba …
Read More »
THESHIELD Garkuwa