Home / Tag Archives: Yaron kirki

Tag Archives: Yaron kirki

BA ZAMU CI AMANAR KOWA BA – IBRAHIM DATTI YARON KIRKI

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Dan takarar majalisar wakilai ta tarayya karkashin jam’iyyar NNPP Kwamanda Ibrahim Datti da ake yi wa lakabi da “kwamanda”, ya bayyana cewa babban abin da zai mayar da hankali a kansa idan an zabe shi dan  majalisar wakilai ta kasa shi ne rikon gaskiya da Amana. Ibrahim …

Read More »