MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Alhaji Ya’u Abdullahi, wanda yakasance shugaban jam’iyyar APC ne a karamar hukumar Gada cikin Jihar Sakkwato, arewacin tarayyar Najeriya ya kasance daya ne daga cikin mutanen da suka tsallake Rijiya da baya lokacin harin da yan Ta’adda suka kai wa Jirgin kasa da ya fito daga tashar …
Read More »