Home / Tag Archives: Zaben arewa

Tag Archives: Zaben arewa

SANATA BELLO HAYATU GWARZO YA LASHE ZABEN SHIYYAR AREWA

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Sanata Attai  Idoko Ali da ya jagoranci zaben mataimakin shugaban jam’iyyar PDP shiyyar Arewa maso Yamma ya bayyana Sanata Bello Hayatu Gwarzo a matsayin wanda ya lashe zaben da kuri’u 426. Yayin da wanda yazo na biyu Ibrahim Jamo ya samu kuri’u dari uku da sha uku …

Read More »