Daga Imrana Abdullahi Honarabul Bashir Nafaru tsohon Dan takarar majalisar Talatar Mafara da Anka ya bayyana abin da Ake yi a Jihar Zamfara a matsayin abin ban haushi da ban takaici domin mu muna fatar a tsaya ayi wa kowa adalci a dubi cancanta don ya yi takarar Wanda ya …
Read More »Muna Sauya Zamfara Zuwa Jihar Fasahar Zamani, In ji Gwamna Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na gina jihar da ke tafiya bisa tsarin zamani mai dogaro da fasahar zamani. A ranar Talata, gwamnan ya buɗe shirin horas da kwamfuta ga kwamishinoni da manyan masu ba da shawara na musamman, a fadar gwamnati da ke Gusau. …
Read More »Gwamnatin Zamfara Ta Kammala Zagaye Na Goma Na Aikin Jinya Kyauta, An Kula Da Marasa Lafiya 3,447
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa ta kammala zagaye na goma na shirinta na musamman na aikin jinya kyauta, inda aka kula da marasa lafiya 3,447 daga sassa daban-daban na jihar. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamna, Sulaiman Bala Idris, ya fitar, ya ce shirin wanda …
Read More »ZAMFARA APC DENIES SETTING UP COMMITTEE TO WELCOME GOVERNOR DAUDA LAWAL INTO THE PARTY
The Zamfara State chapter of the All Progressives Congress APC has come across a fake news making the rounds online purportedly initiated by ‘confidentialreporters.blogspot.com’ claiming the setting up of a committee to welcome governor Dauda Lawal of Zamfara State into the party. In a statement Signed by …
Read More »Gwamna Lawal Ya Gana da Majalisar Malamai ta Zamfara, Ya Nemi A Ƙara Addu’o’in Neman Zaman Lafiya
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya roƙi Majalisar Malamai ta Jihar da ta ƙara dagewa wajen yin addu’o’i domin samun zaman lafiya da dawwamammen tsaro a faɗin jihar. Gwamnan ya yi wannan kira ne a ranar Alhamis yayin wata ganawa da ya yi da shugabannin Majalisar Malamai ƙarƙashin jagorancin …
Read More »MAGANCE BALA’O’I: Gwamna Lawal Ya Jaddada Ƙudirin Gwamnatin Zamfara Na Ci Gaba Da Haɗin Gwiwa Da NEMA
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya tabbatar da aniyar gwamnatin sa ta ci gaba da haɗa kai da Hukumar Kai Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) wajen inganta tsarin daƙile bala’o’i da haɗurra a faɗin jihar. A cikin wata takarda da ke dauka da sa hannun Sulaiman Bala …
Read More »Dole Arewa Ta Yi Magana Da Murya Ɗaya Kan Tsaro Da Tattalin Arziki, In ji Gwamnan Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci jihohin Arewa 19 da su tsaya ƙyam su jajirce su yi magana da murya ɗaya kan harkokin tsaro da tattalin arziki. Gwamnan ya jagoranci taron ranar farko ta bangaren Zuba Jari da Bunƙasa Masana’antu ta Arewacin Nijeriya a ranar Litinin a otel ɗin …
Read More »Gwamna Lawal Ya Raba Kayan Karatu 408,137 Ga Makarantun Gwamnatin Zamfara
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal na jihar Zamfara ya sayo kayan koyo da koyarwa har guda 408,137 domin rabawa ga makarantun gwamnati a faɗin jihar. An gudanar da bikin rabon ne a ranar Juma’a a Cibiyar Horar da Malamai ta TTDC da ke hanyar Bypass a Gusau. A wata sanarwa …
Read More »Al’ummar Jihar Zamfara Sun Koka Da Cire Masu Sabis Na Wayar Sadarwa A Wasu Yankuna
Al’ummar Jihar Zamfara sun bayyana rashin jin dadinsu bisa irin halin kuncin da suka shiga ciki sakamakon rashin Sabis din wayar Sadarwa a wasu Jihohin jihar musamman ma a yankin Shinkafi da Kauran Namoda. “A birnin Magaji da Shinkafi duk babu sabis na kamfanonin wayar mtn,Etisalat,Airtel da Glo kuma hakan …
Read More »Shugaba Tinubu Ya Taya Gwamna Dauda Lawal Murnar Cika Shekaru 60 Da Haihuwa
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal murnar cika shekaru 60 a duniya. Shugaba Tinubu ya yaba wa Gwamnan bisa jajircewar sa na ci gaban jihar Zamfara da kuma jajircewar sa wajen tabbatar da zaman lafiya da tsaro a jihar. Mai bai wa shugaban …
Read More »
THESHIELD Garkuwa