Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci jihohin Arewa 19 da su tsaya ƙyam su jajirce su yi magana da murya ɗaya kan harkokin tsaro da tattalin arziki. Gwamnan ya jagoranci taron ranar farko ta bangaren Zuba Jari da Bunƙasa Masana’antu ta Arewacin Nijeriya a ranar Litinin a otel ɗin …
Read More »Gwamna Lawal Ya Raba Kayan Karatu 408,137 Ga Makarantun Gwamnatin Zamfara
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal na jihar Zamfara ya sayo kayan koyo da koyarwa har guda 408,137 domin rabawa ga makarantun gwamnati a faɗin jihar. An gudanar da bikin rabon ne a ranar Juma’a a Cibiyar Horar da Malamai ta TTDC da ke hanyar Bypass a Gusau. A wata sanarwa …
Read More »Al’ummar Jihar Zamfara Sun Koka Da Cire Masu Sabis Na Wayar Sadarwa A Wasu Yankuna
Al’ummar Jihar Zamfara sun bayyana rashin jin dadinsu bisa irin halin kuncin da suka shiga ciki sakamakon rashin Sabis din wayar Sadarwa a wasu Jihohin jihar musamman ma a yankin Shinkafi da Kauran Namoda. “A birnin Magaji da Shinkafi duk babu sabis na kamfanonin wayar mtn,Etisalat,Airtel da Glo kuma hakan …
Read More »Shugaba Tinubu Ya Taya Gwamna Dauda Lawal Murnar Cika Shekaru 60 Da Haihuwa
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal murnar cika shekaru 60 a duniya. Shugaba Tinubu ya yaba wa Gwamnan bisa jajircewar sa na ci gaban jihar Zamfara da kuma jajircewar sa wajen tabbatar da zaman lafiya da tsaro a jihar. Mai bai wa shugaban …
Read More »Ba Mahalukin Da Ya Isa Ya Hana Mu Babban Taron Jam’iyyar mu Ba, Inji Gwamnonin PDP
Ƙungiyar Gwamnonin Jam’iyyar PDP ta yi gargaɗi ga Ministan Abuja, Nyesom Wike, da wasu mambobin jam’iyyar kan yunƙurin da zai iya lalata babban taron jam’iyyar da aka shirya gudanarwa a Ibadan, Jihar Oyo, a ranar 15 ga Nuwamba, 2025. Hakan na cikin sanarwar bayan taron gwamnonin karo na bakwai da …
Read More »Gwamnonin PDP Za Su Yi Taro A Gusau Jihar Zamfara
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal zai karbi baƙuncin ɗaukacin gwamnonin jihohin da jam’iyyar PDP ke mulki, inda za su tattauna muhimman batutuwan da suka shafi jam’iyyar da ƙasa baki ɗaya a Gusau, babban birnin jjhar. Yau Juma’a ne ake sa ran isar gwamnonin a Gusau don shirin …
Read More »Ba Za Mu Taba Yin Sulhu Da ’Yan Bindiga Ba, Inji Gwamnan Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya sake nanata matsayar sa kan sulhu da ‘yan ta’addar da ke kashe mutanen Zamfara ba dare ba rana, inda ya ce ba zai taba yin sulhu da su ba. Gwamnan ya faɗa wa mutanen Zamfara cewa gwamnatinsa ba za ta taba yin sulhu …
Read More »Ba Za Mu Taba Yin Sulhu Da ’Yan Bindiga Ba, Inji Gwamnan Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya sake nanata matsayar sa kan sulhu da ‘yan ta’addar da ke kashe mutanen Zamfara ba dare ba rana, inda ya ce ba zai taba yin sulhu da su ba. Gwamnan ya faɗa wa mutanen Zamfara cewa gwamnatinsa ba za ta taba yin sulhu …
Read More »Allah Zai Kunyata Masu Ɗaukar Nauyin ’Yan Ta’adda -Gwaman Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ce Allah zai fallasa ya kuma kunyata waɗanda ke da hannu wajen kai munanan hare-hare da kashe-kashen rashin hankali da ’yan bindiga ke yi a jihar.. A ranar Larabar nan ne gwamnan ya ziyarci wasu ƙauyukan Ƙaramar Hukumar Kauran Namoda da ’yan bindiga …
Read More »Ruwan Wuta Ne Kawai Maganin ‘Yan Ta’adda, Amma Ba Sasanci Ba -Mataimakin Gwamnan Zamfara
Mataimakin Gwamnan jihar Zamfara, Mani Malam Mumini ya ƙara jaddada matsayar gwamnatin su na rashin amincewa da sasanci da ‘yan bindiga da sauran miyagu, yana mai cewa ɗaukar tsattsauran matakin soji na ruwan wuta ne kawai mafita. Malam Mumini ya kuma jaddada ƙudirin gwamnatin na tabbatar da ganin ta …
Read More »
THESHIELD Garkuwa