Jihar Zamfara ita ce ta farko a Nijeriya da ta fara amfani da Tsarin Ilimin Fasahar Zamani (ZDLF) don samar wa al’ummarta muhimman fasahohin zamani don ci gaban tattalin arziki, tsarin gudanar da aiki na zamani, da ƙirƙire-ƙirƙire. A ranar Larabar da ta gabata ne aka gudanar da babban …
Read More »Nasarorin Gwamna Lawal A Zamfara Abin Mamaki da Alfahari Ne Inji Tsohon Shugaban Ƙasa Obasanjo
Tsohon Shugaban Nijeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya yaba wa Gwamna Dauda Lawal bisa manyan nasarorin da ya samu, inda ya jaddada kyakkyawan tasirin shugabancinsa a Jihar Zamfara. A ranar Talata ne tsohon shugaban ƙasar ya ƙaddamar da asibitin ƙwararru na Yariman Bakura da wasu manyan tituna guda biyu a …
Read More »Gobe Talata Obasanjo Zai Ƙaddamar Da Asibitin Yariman Bakura, Tare Da Wasu Ayyuka A Zamfara
Tsohon shugaban ƙasar nan, Chief Olusegun Obasanjo zai shiga jihar Zamfara domin ƙaddamar da wasu ayyukan da Gwamna Dauda Lawal ya yi a jihar, wanda zai haɗa da babban asibitin Yariman Bakura da kuma wasu hanyoyi a babban birnin jihar. Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, …
Read More »Allah Fallasa Masu Haddasa Rashin Tsaro A Zamfara -Gwamna Lawal A Sansanin Alhazan Zamfara A Makka
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya kai wa Alhazan jihar ziyarar ba-zata ta Barka da Sallah a ƙasar Saudiyya, inda ya buƙaci su riƙa yi wa jihar addu’ar zaman lafiya da ɗorewar tattalin arziki, tare da neman Allah fallasa masu haddasa rashin tsaro a jihar. A wani faifen bidiyo …
Read More »Tsaro Ya Inganta A Jihar Zamfara, Inji Gwamna Lawal Yayin Tattakin Zaman Lafiya Na Tarihi
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ce tsaro ya inganta sosai a jihar. Gwamnati ta shirya wani tattaki ne a ranar Alhamis mai taken ‘Tattaki Don Zaman Lafiya’ don bikin cikar gwamnatin Gwamna Lawal shekaru kan karagar mulki. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman Bala …
Read More »WAEC Da NECO Sun Saki Sakamakon Jarabawar Ɗaliban Zamfara Na Shekara Biyar,
Yayin Da Gwamna Lawal Ya Warware Bashin Da Gwamnatocin Baya Suka Riƙe Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya warware dukkan basussukan da gwamnatocin baya da suka riƙe wa hukumomin jarabawa. Gwamnatocin Zamfara da suka shuɗe sun gaza biyan Hukumar Jarabawa ta Ƙasa (NECO) daga 2014 zuwa 2018 …
Read More »Rabon Motoci: Gwamnan Zamfara Ya Yaba Wa Hon. Adamu Mai Palace.
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya jinjina wa ɗan Majalisar tarayya mai wakiltar Mazabar Gusau/Tsafe, Hon. Kabiru Amadu ‘Mai Palace,’ bisa samar da romon Dimokraɗiyya ga al’ummar Mazabar sa. A ranar Asabar da ta gabata ne aka gudanar da wani ƙasaitaccen biki a gidan gwamnatin jihar da ke Gusau, …
Read More »GWAMNA LAWAL YA ƘADDAMAR DA RUKUNIN SAKATARIYAR JIHAR ZAMFARA DA AKA GYARA, YA CE BA A SAMAR DA ABABEN MORE RAYUWA KAWAI GWAMNATINSA ZA TA TSAYA BA
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada cewa burin gwamnatinsa na sake fasalin ayyukan gwamnati ya wuce samar da ababen more rayuwa kaɗai. Gwamnan ya ƙaddamar da ginin ‘C’ da aka gyara na rukunin sakatariyar JB Yakubu na jihar da ke Gusau a ranar Laraba. A wata sanarwa da …
Read More »Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Makarantar Larabci Ta Mata Da Aka Gyara, Ya Buƙaci Hukumomin Ta Su Riƙa Kulawa Da Gyara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci ma’aikatar ilimi da hukumomin da shugabannin makarantu su mayar da hankali wajen kula da kayayyakin da aka gyara na dukkannin makarantun gwamnati. A ranar Larabar da ta gabata ne gwamnan ya ƙaddamar da gyararrar makarantar Gwamnatin ’Yan Mata ta Larabci (GGAS) a …
Read More »GWAMNA LAWAL YA RABA MOTOCIN AIKI 140 GA JAMI’AN TSARON JIHAR ZAMFARA, TARE DA ƘADDAMAR DA BAS-BAS NA SUFURI MALLAKIN GWAMNATIN JIHAR.
Gwamna Dauda Lawal ya raba wasu motocin zirga-zirga ga rukunonin jami’an tsaron da ke aiki a jihar Zamfara. Bikin ƙaddamar da rabon motocin tsaron, tare da motocin sufurin na ‘Zamfara Mass Transit’ ya gudana ne a filin Kasuwar Duniya da ke Gusau a yau Talatar nan. A cikin wata …
Read More »
THESHIELD Garkuwa