The Zamfara State chapter of the All Progressives Congress APC has congratulated the former governor of the state, Distinguished Senator Abdulaziz Yari Abubakar, the senator representing Zamfara West in the National Assembly over the conferment of the traditional title of Marafan Sokoto on him by His Eminence, the Sultan of …
Read More »Bankin Keystone Ya Jinjinawa Kokarin Gwamna Lawwl Na Zamfara
Bankin Keystone ya jinjina wa namijin ƙoƙarin Gwamna Lawal wajen samar da manyan abubuwan more rayuwa ga al’ummar Jihar Zamfara. Manajan Daraktan Bankin, Hassan Imam ne ya jagoranci manyan jami’an gudanarwar bankin a ziyarar ban girma da suka kai wa gwamnan, ranar Asabar a gidan gwamnati da ke Gusau. A …
Read More »CSR: KEYSTONE BANK RENOVATES SCHOOLS IN ZAMFARA, SAYS GOV. LAWAL’S FEATS IN 17 MONTHS SURPASS OVER 20 YEARS OF PREVIOUS ADMINISTRATIONS
Keystone Bank Limited has commended Governor Lawal’s giant strides in human capital development in Zamfara State. The bank’s Managing Director, Hassan Imam, led top management officials on a courtesy visit to the governor on Saturday at the Government House in Gusau. A statement by the governor’s spokesperson, Sulaiman Bala Idris, …
Read More »Jihar Zamfara Ce Kan Gaba Wajen Tattara Kudin Shiga
Kamar yadda Jadawalin Budgit Na 2024:ya bayyana Jihar Zamfara Ce Kan Gaba Wajen Tattara Kuɗaɗen Shiga Na Cikin Gida A Nijeriya An sanya Jihar Zamfara a matsayin jihar da ke kan gaba a cikin Ayyukan Tattara Kuɗaɗen Shiga na Cikin Gida a Nijeriya (IGR) a kan rukunin A. A wani …
Read More »Gwamnatin Jihar Zamfara Ta Jajirce Domin Magance Matsalar Dalibai Ta Jami’ar Cyprus
A ranar 29 ga watan Mayun 2023 Gwamna Dauda Lawal ya karɓi jagoranci daga gwamnatin da ta kasa biyan kuɗaɗen jarabawar ɗalibai har na shekaru uku, wanda hakan ya kange ɗaliban jihar Zamfara daga ɗaukar jarabawar WASSCE da na NECO. Matsalolin Rashin biyan kuɗaɗen karatu na makarantu daban-daban na ɗaliban …
Read More »Gwamna Dauda Ya Yafewa Daurarru 31 Da Ke Gidan Wakafi
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya yafe wa wasu ɗaurarru da ke zaman waƙafi a gidan yarin Gusau, su 31. A Juma’ar nan ne gwamnan ya kai ziyara gidan gyaran hali (gidan yarin) da ke Gusau, in da kuma ya sanya aka saki ɗaurarrun, kamar yadda kundin tsarin mulkin …
Read More »Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Kwamitoci Shida Domin Ƙara Inganta Jihar Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na kafa ƙa’idojin gudanar da nagartattun ayyukan gwamnati a cikin ma’aikatun gwamnatin jihar. A ranar Alhamis ne gwamnan ya ƙaddamar da wasu kwamitoci shida domin aiwatar da sauye-sauye da tsare-tsaren samar da sabuwar jihar Zamfara, a tsohon ɗakin taro na …
Read More »GOV. LAWAL INAUGURATES SIX COMMITTEES FOR IMPLEMENTATION OF DEV’T POLICIES, RESTATES COMMITMENT TO REBUILD ZAMFARA
Governor Dauda Lawal has reiterated his administration’s commitment to establishing principles of good governance in the operations of public offices in Zamfara State. On Thursday, the governor inaugurated six committees to implement Zamfara’s development policies and programs at the old council chamber of the government house in Gusau. A …
Read More »Gwamna Lawal Ya Ba Da Kyautar Mota Ga Ƙungiyar Tsaffin Manyan Sakatarorin Da Suka Yi Ritaya A Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bai wa Ƙungiyar Tsaffin Mayan Sakatarorin jihar Zamfara mota ƙirar Bas mai ɗaukar mutane 18. Gwamnan ya miƙa bas ɗin ne ga shugabannin ƙungiyar a ranar Laraba a gidan gwamnati da ke Gusau. A taron shekarar da ta gabata, Gwamna Lawal ya yi …
Read More »GOV. LAWAL DONATES BUS TO ASSOCIATION OF ZAMFARA RETIRED PERMANENT SECRETARIES
By; Imrana Abdullahi Zamfara State Governor Dauda Lawal has donated an 18-seater bus to the association of the Zamfara Retired Permanent Secretaries. The governor presented the bus to the association’s leadership on Wednesday at the government house in Gusau. In a statement by Sulaiman Bala Idris spokesperson to the Zamfara …
Read More »
THESHIELD Garkuwa