DAGA IMRANA ABDULLAHI Akalla masu ibada hudu ne ake fargabar sun mutu sannan wasu 7 sun jikkata yayin da wani bangare na babban masallacin Zaria ya rufta a yau Juma’a. Wani wanda ya tsira da ransa wanda ke yin ibada tare da wadanda abin ya shafa a cikin Masallacin, Malam …
Read More »Man’niru Jafaru: Yayi murabus daga Hidimar Masarautar Zazzau
Royalty Media Services sun hallara a ranar Litinin, biyo bayan takardar murabus da aka mika wa Masarautar Zazzau a ranar 29 ga Yuli, 2023. Tsoron Darakta janar na hukumar kula da ke kula da Zirga Zirgar Jiragen ruwa, a zamanin mulkin Janar Babangida tsakanin 1990 – 1993, tsohon hakimin Hanwa …
Read More »Za Mu Yi Aikin Baiwa Sarakunan Gargajiya Matsayi A Tsarin Mulki – Kakakin Tajudeen
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Najeriya Kakakin majalisar wakilai Honarabul Dokta Abbas Tajudeen, a ranar Asabar, ya ce majaliaar wakilai za ta yi aiki don tabbatar da cewa sarakunan gargajiya suna da rawar da tsarin mulki ya tanadar masu hakan zai taimakawa kasa kwarai. Shugaban majalisar Abbas ya ce hakan ya …
Read More »AN YI SABABBIN NADE-NADE DA CANJIN SARAUTU A MASARAUTAR ZAZZAU
Domin samun ingancin gudanar da mulki a Masarautan Zazzau, Mai Martaba Sarkin Zazzau Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR ya amince da canje – canje da kuma nada sababbin guraben Hakimai a Masarautar Zazzau kaman haka. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwar da ke dauke da sa hannun …
Read More »Kasuwancin Hadin Gwiwa Na Bunkasa Tattalin Arziki – Sarkin Zazzau
Imrana Abdullahi Mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli,ya bayuana cewa tsarin kasuwancin hadin Gwiwa na kara bunkasa dukkan harkokin kasuwanci da kuma samun karko a koda yaushe. Sarkin Zazzau ya bayyana hakan ne lokacin da ya kai ziyarar gani da ido a katafaren Gidan Gonar …
Read More »Daya Daga Cikin Masu Zaben Sarki Na Masarautar Zazzau Sani Aliyu Ya Rasu
Mustapha Imrana Abdullahi Wani fitacce daga cikin masu zaben Sarki a masarautar Zazzau, Limamin Konan Zazzau Malam Sani Aliyu ya rasu. A cikin wata takardar sanarwar da ke dauke da sa hannun mai magana da yawun masarautar Abdullahi Aliyu Kwarbai, ta bayyana rasuwar Limamin a daren yau Alhamis. “Allah …
Read More »Sarkin Zazzau Ya Nada Abdullahi Kwarbai Jami’in Hulda Da Yan Jarida
Mustapha Imrana Andullahi Mai martaba Sarkin Zazzau Jakada Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli ya nada Abdullahi Aliyu Kwarbai, tsohon ma’aikacin kamfanin wallafa jaridu na New Nigeria a matsayin jami’in hulda da yan jarida da kuma yada bayanai. Takardar nadin ta bayyana cewa nadin ya fara aiki ne tin ranar 12 …
Read More »Dalilin Da Yasa Na Zabi Bamalli Sarkin Zazzau – El- Rufa’i
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I, ya bayyana nadin sabon Sarkin Zazzau Jakada Ahmad Nuhu Bamalli a matsayin sarki na 19 daga tsatson Fulani an yi ne domin Gwamnati ta gyara irin abin da turawan mulkin mallaka suka yi na rashin adalci. Gwamnan …
Read More »Kotu Ta Yanke Hukunci Ka Sarkin Zazzau
Kotu Ta Yanke Hukunci Ka Sarkin Zazzau Mustapha Imrana Abdullahi Babbar kotun Jihar Kaduna da ke a Unguwar Dogarawa Sabon garin Zariya ta yanke hukuncin cewa Alhaji Ahmad Nuhu Bamalli ne Sarkin Zazzau na sha Tara (19). Alkalin kotun mai shari’a Kabir Dabo, ya yanke hukuncin cewa za a iya …
Read More »Zamu Rike Dukkan Gidajen Sarauta Bisa Amana – Sarkin Zazzau
Zamu Rike Dukkan Gidajen Sarauta Bisa Amana – Sarkin Zazzau Mustapha Imrana Abdullahi Sabon Sarkin Zazzau mai martaba Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli ya bayyana cewa zai ci gaba da rikon daukacin gidajen da suka hadu suka yi sarautar Zazzau bisa gaskiya da amana Mai martaba Sarkin Zazzau ya bayyana hakan …
Read More »