Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sake jaddada wa duniya cewa Jihar Zamfara na da babbar damar bunƙasa harkokin noma, yana mai cewa noma ne ginshiƙin ci gaban tattalin arzikin jihar da Arewa maso Yamma gaba ɗaya. Gwamna Lawal ya yi wannan bayani ne yayin da ya halarci Babban …
Read More »IATF 2025: Zamfara A Shirye Ta Ke Wajen Zuba Jari, Gwamna Lawal Ya Faɗa Wa Masu Zuba Jari Na Duniya
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya tabbatar wa masu zuba jari na duniya cewa ƙofar jihar Zamfara a buɗe take ga zuba jari. Gwamnan da sauran manyan mutane sun halarci taro karo na biyar na gwamnatocin ƙasashen yankin Afirka (AfSNET) da aka gudanar a ranar Asabar da ta gabata …
Read More »GWAMNA LAWAL YA HALARCI TARON ZUBA JARI NA AFREXIM A ƘASAR KENYA, YA CE JIHAR ZAMFARA NA BUƘATAR HAƊIN GWIWA TA GASKIYA MAI ƘARFI
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na mayar da hankali wajen lalubo hanyoyin haɗin gwiwar ci gaba na gaskiya da adalci da za su amfani zamantakewa da tattalin arzikin jihar. Gwamnan ya wakilci Ƙungiyar Gwamnonin Nijeriya, kuma ya kasance babban baƙo a taron ƙara wa juna …
Read More »Masu Zuba Jari Daga Turkiyya Za Su Zuba Jari A Jihar Zamfara
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya samu nasarar jawo hankalin wasu jiga-jigan masu zuba jari ‘yan ƙasar Turkiyya don su zuba jarin su a Zamfara. A Ziyarar da ya kai ƙasar ta Turkiyya a farkon watannan na Yuli, Gwamna Lawal ya samu ganawa da wasu masu zuba jari a ƙasar, …
Read More »Kamfanin Dangote Na Samar Da Damar Zuba Jari Da Yawa A Afirka
…Kamfanin Dangote Ya Samu Lambar Karramawa A Kasuwar Duniya Ta Kaduna KATAFAREN Kamfanin Dangote da ya mamaye daukacin Nahiyar Afirka ya shahara wajen kokarin sama wa dimbin jama’a damar zuba jari a fannonin kasuwanci da kuma ayyukan taimakawa rayuwar jama’ar duniya baki daya. Wannan shi ne ainihin …
Read More »
THESHIELD Garkuwa