Home / Tag Archives: Arewa

Tag Archives: Arewa

Lamarin Tsaro Na Kara Tabarbarewa A Arewa – Solomon Dalung

Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon ministan Wasanni Barista Solomon Dalung ya koka game da irin matsalar tsaron da ke addabar arewacin Nijeriya wanda sakamakon hakan ake kara samun tabarbarewar al’amura. Solomon Dalung ya bayyana hakan ne lokacin da ya kaiwa Shaikh Dahiru Usman Bauchi Ziyarar da ya saba kaiwa a duk …

Read More »

Gwamnonin Arewa Sun Jinjinawa Matasan Arewa 

Gwamnonin Arewa Sun Jinjinawa Matasan Arewa  Imrana Abdullahi Shugaban Kungiyar Gwamnonin Arewacin tarayyar Nijeriya Gwamnan Jihar Filato Mista Simon Bako Lalong, ya bayyana irin farin ciki da jin dadin da Kungiyoyin matasan Arewacin tarayyar Nijeriya suka nuna karkashin jagorancin Nastura Ashiru Sharif. Gwamnan ya bayyana hakan ne a lokacin da …

Read More »

An Yi Karamar Sallah A Cikin Yanayin Ba Sabun Ba

 Mustapha Imrana Abdullahi ne ya rubuta wannan Sabanin irin yadda aka saba yin bikin murnar karamar Sallah bayan kammala Azumin watan Ramadana, musamman a tarayyar Nijeriya an yi bikin ne a cikin wani yanayin da za a iya kiransa da mawuyacin hali kasancewar a wasu jihohi irin Kaduna ko taron …

Read More »

Ana Gayyatar Jama’a Yi Wa Gwamnan Sakkwato Addu’a

SANARWA TA MUSAMMAN. A  Ci gaba da yin  Addu’oin Neman samun  Nasarar shari ar da za a yanke hukuncinta a  Kotun Koli Ga Mai Girma Gwamnan Jihar Sokoto Alhaji Aminu Waziri Tambuwal Mutawallen Sakkwato, Ana Shedawa Daukachin Masoyan Mai Girma Gwamnan Cewa Yau Alhamis Za’a hadu da misali  Karfe 03:00 …

Read More »