Home / Labarai / Za A Bude Jihar Katsina Sati Mai Zuwa – Masari

Za A Bude Jihar Katsina Sati Mai Zuwa – Masari

 Imrana Abdullahi
Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya shaidawa wakilin kafar yada labarai ta Muryar Jamus DW cewa in Allah ya kaimu sati mai zuwa zai bayar da sanarwar bude Jihar Katsina daga kullen hana yaduwar Korona bairus.
Gwamnan ya shaidawa wakilin DW a lokacin wata zantawa da suka yi da shi, inda ya tabbatar masa cewa a sati mai zuwa za a dage dokar da aka Sanya a Jihar domin ba jama’a damar yin hidindimun Sallah da kuma yin hawan Sallah da ake yi a Jihar.
Wato dai hawan Sallah irin al’adun da masarautun gargajiya kan yi domin bikin Sallah idan lokacin ya yi.

About andiya

Check Also

Dangote crashes Diesel price to N1,000 per litre

In an unprecedented move, Dangote Petroleum Refinery has announced a further reduction of the price of diesel from …

Leave a Reply

Your email address will not be published.