Home / Labarai / Zababben Gwamnan Zamfara Dauda Lawal ya karbi takardun mika mulki

Zababben Gwamnan Zamfara Dauda Lawal ya karbi takardun mika mulki

Kasa da awanni 48 da rantsar da zababben gwamnan jihar Zamfara Dokta Dauda Lawal ya karbi takardun mika mulki a hukumance daga mataimakin gwamna mai barin gado Sanata Hassan Muhammad Nasiha wanda ya wakilci gwamna Bello Muhammad Matawalle mai barin gado.

Dauda Lawal ya samu rakiyar mataimakinsa Mani Malam Mudi a fadar gwamnati domin karbar takardun, Shugaban jam’iyyar PDP, Hon.  Mukhtar Muhammad Luggage da sauransu

Cikakkun bayanai na zuwa nan gaba

About andiya

Check Also

NA 8 Div Sokoto new GOC,  General Ibikunle assumes

S. Adamu, Sokoto A new GOC for the 8 Division Nigerian Army, Sokoto , appointed …

Leave a Reply

Your email address will not be published.