Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya jinjina wa ɗan Majalisar tarayya mai wakiltar Mazabar Gusau/Tsafe, Hon. Kabiru Amadu ‘Mai Palace,’ bisa samar da romon Dimokraɗiyya ga al’ummar Mazabar sa. A ranar Asabar da ta gabata ne aka gudanar da wani ƙasaitaccen biki a gidan gwamnatin jihar da ke Gusau, …
Read More »GWAMNA LAWAL YA RABA MOTOCIN AIKI 140 GA JAMI’AN TSARON JIHAR ZAMFARA, TARE DA ƘADDAMAR DA BAS-BAS NA SUFURI MALLAKIN GWAMNATIN JIHAR.
Gwamna Dauda Lawal ya raba wasu motocin zirga-zirga ga rukunonin jami’an tsaron da ke aiki a jihar Zamfara. Bikin ƙaddamar da rabon motocin tsaron, tare da motocin sufurin na ‘Zamfara Mass Transit’ ya gudana ne a filin Kasuwar Duniya da ke Gusau a yau Talatar nan. A cikin wata …
Read More »Al’amura Sun Dai- daita Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja
Imrana Abdullahi Daga Kaduna Biyo Bayan irin tsaiko da jerin Gwanon motocin da aka samu a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja a halin yanzu duk al’amura sun dai- daita domin hanya ta bude ana wucewa ba tare da wata matsala ba. Bayan kwashe wadansu kwanaki ana aiki tsakanin Gwamnatin Jihar …
Read More »Rundunar Yan Sanda Ta Kama Barayin Mota Biyu (2)
Rundunar Yan Sanda Ta Kama Barayin Mota Biyu (2) Mustapha Imrana Abdullahi Rundunar Yan Sanda ta kasa reshen Jihar Kaduna karkashin jagorancin kwamishinan yan Sanda UM Muri ta bayyana cewa ta samu nasarar kama wadansu da ake yi wa zargi da satar motoci biyu. Rundunar ta bayyana hakan ne a …
Read More »Masu Sana’ar Sayar Da Mota Na Bukatar Tallafi – Na brazil
Masu Sana’ar Sayar Da Mota Na Bukatar Tallafi – Na brazil Mustapha Imrana Abdullahi An bayyana masu sana’ar sayar da motoci da cewa mutane ne masu bukatar tallafin Gwamnati a dukkan mataki. Shugaban kungiyar masu sayar da motoci ta kasa reshen Jihar Kaduna Alhaji Ahmad Nabrazil ne ya yi wannan …
Read More »GWAMNAN BAUCHI YA RABA KEKE NAPEP DA MOTOCI
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamna Bala Muhammad Abdulkadir na Jihar Bauchi ya sake raba keke NAPEP guda dari 655 a karo na biyu da Motocin Sufuri 154 don inganta yanayin harkan Sufuri a jihar. Gwamnan a lokacin da yake raba kayan a Bauchi, ya ce wannan raba Ababen hawa na daya’ …
Read More »